Connect with us

Hi, what are you looking for?

Kano

Ministochin Kano

#MinistochinKano

Ni banyi wani rubutu bah na goyon bayan, ko rashin goyon bayan duk wani nominee daga kowache jiha ba musaman akan nominees daga jihar Kano.

Ya kamata jama’a su sanni cewa ba yau a ka fara janye sunan wakili bah, Kuma ba a wanan gwabnatin a Kara fara janye sunan nominee da sunan wakilchin wata jiha ba ..

Kuma shugabanin da yan jam’iyar APC na jihar Kano suna da dama da kuma hujjar rashin goyon bayan duk wani nominee wanda za a nada da sunan jihar Kano daga kujerar kowani irin mukami da za a nada daga fadar shugaban kasa !

Siyasa duk dan interest aka kafata kuma dan interest akeyinta ..

Hakika rashin goyon bayan nada Kwankwaso da Maryam Shettima da sunan ministochi masu wakiltar jihar Kano ya nuna cewa fadar shugaban kasa basuyi shawara da jam’iyyar APC na Jihar Kano kafin su bada sunayen wanan mutanen bah !

©aaa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

News

El-Rufai: Tough on the Job but Never Deficient in Humanity By Terna Francis Ph.D …By the time I returned to Kaduna state, where I...

Northern Nigeria

Katsina – Daura Unity and Progress Forum Holds an International Press Conference on the 12th of August, 2023   Katsina-Daura Unity and Progress Forum...

Politics

EXCLUSIVE : Gawuna Hosts Ganduje in a Closed Door Meeting in Abuja. . . By our Reporter The National Chairman of the APC and...

Judiciary

Court of Appeal, Abuja Division Throw Out Abba Gida-Gilda’s Interlocutory Appeal Against Ruling of the Justice Oluyemi Akintan-Osadebey led Kano Election Petition Tribunal .....